
Arsenal ta doke Chelsea, Juventus da kuma Tottenham wajen daukar dan wasa Sead Kolasinac
Manyan kungiyoyi na nahiyar turai sun nuna sha'awarsu akan Dan wasan mai shekaru 23 saboda hazakar da ya nuna a kakar wasan da ta wuce a kungiyarsa ta schalke 04.
Arsenal ta bada tabbacin daukan dan wasan a babban shafinta.
Dan wasan dan kasar Bosnia and Herzegovina dan wasa ne na baya wanda yake buga wasa a gefen hagu, yakan kuma buga a tsakiyar fili ko kuma tsakiyar baya.
da wannan Arsenal dake buga wasa a gasar kwarraru ta england ta fara cefanen yan wasanta tun bacin bude cefanen wasan.
0 comments:
Post a Comment