Allah ya yiwa daya daga cikin manyan malaman kasar nan Sheikh Dr. Alhassan Sa'id Adam Jos rasuwa yanzunnan a wani asibiti dake kano.
Za'ayi jana'izar sa da misalin karfe 11:00am na safe a masallacin Al'furqan dake Alu Avanu a nasarawa a birnin Kano, kamar yadda shugaban kungiyar Izala ta kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau ya sanar damu.
Allah ya gafarta masa. Amin.

0 comments:
Post a Comment